Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Labbo da suka Ta Da KuraJaruma rashido labbo ta saki wasu zafaffan hotuna a shafinta na instagram a lokacin da tayi tafiya zuwa wata kasa.

Sai dai wasu masoyana Sunyi Allah wadai wasu kuma ta burgesu ga hotunan da kalaman wasu daga cikin mabiya shafinta.

                                                 No comments:

Post a Comment